Minene Banbancin Email da Gmail

Shin Menene Banbancin Email da Gmail..? Nasan da yawan dalibai suna buqatar sanin banbancin su, da yawan mutane suna tambayar shin menene banbacin Email da Gmail, ko jiya sai da wani dan'uwa ya min wannan tambayar, dan haka yau zanyi maku bayani dalla-dalla in sha Allah. Mutane da yawa suna rikicewa ta yadda basa gane me ake nufi idan akace Email ko suka ji ance Gmail duk a tunanin wasu da yawa abune mabanbanta wanda har ta kaiga suna rudewa, musamman ta hanyar kamance-ceniyar sunakin guda biyu, toh yau dai kam bari na ďanyi karambani da muka saba sbd ta yiwu akwai wanda abun yake shige masa duhu MENENE EMAIL ADDRESS? Email Address hanyace na tura saqonni daga nisan duniya zuwa ko ina ta hanyar yanar gizo-gizo wato internet, misalin abunda ake turawa ta hanyar email shine documents, wasika, PDF Files da sauran muhimman abubuwa.. MENENE GMAIL? Gmail ďaya ne daga "Providers Internet Networks" da suke baka damar ka isar da saqonninka ta hanyar internet wanda shi Gmail manh...